Puff puff

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Ga laushi ga dadi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 31/2 cupflour
  2. 3tblspn sugar
  3. 1tblspn yeast
  4. Milk powder 2 tblspn
  5. 1Egg
  6. Water

Cooking Instructions

  1. 1

    Kizuba flour sugar madara yeast da kwai ki jujjuya su sai kisa ruwa ki kwabashi dakyau. Kar yayi ruwa kuma kar yayi kauri sosai. Idan yayi sai kirufe ki ajiye a Rama ko wuri mai zafi kibarshi zuwa 2hour. Idan yatashi sai kisoya shikena

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
on
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Read more

Comments

Similar Recipes