Buski da miyan ugu
Abincin gargajiya. Ya na da dadi sosai.
Steps
- 1
Na zuba ruwa a ciki tsakin na.nasa a streamer na barshi ya yi laushi
- 2
Sai na zuba albasa attaruhu carrots da kayan dandano Sai mai
- 3
Na barshi ya sake turara sai na juye a flask
- 4
Na miyan kuma. Na zuba mai da kayan miya da suka Dan soyu na zuba nama da ruwansa da kayan dandano da na kanshi
- 5
Daga karshe na zuba ugu ya Dan dahu na sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

ZMA
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Egg Chicken Moglai Kolkata Street Style
Amrita Chakroborty
-

Chicken Zucchini Bake with Cheese and Tomatoes (Oven Recipe)
OnlyProven Recipes
-

Beena Radia
-

Pumpkin Leaf Red Lentil Fritters(Kumropataye Musur Daler Bora)
Swati Ganguly Chatterjee
-

pinal Patel
-

Pawon Indo Bule
-

Mackenzie Landers
-

Slow Cooker cabbage, sausage, & potatoes
Sarah Grace Roark
-

Spicy Sausage and Tomato Quiche
Sempio's Simple & Savory💋
-

Arronus
-

Laraib Zafar
-

Rabiya Arif
-

Abjmoms17 Esther Udoka Ndeanaefo -

Fatima Bint Galadima
-

Manfred Brian
-

Hina Frhan
-

Chef Fasma
-

Laraib Zafar
-

Rice and spaghetti with fish soup
Rafsy Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7983679









Comments