Steps
- 1
A yayyanka cabbage da Albasa kanana,shi cabbage a yanka shi dogaye.
- 2
Sai a wanke su a barsu su tsane,a zuba a tukunya da cabbage,onion,salt,curry da maggi ki zuba mai dan kadan a soya su sama sama,kada su kone sai a sauke.
- 3
A tankade flour sai asa gishiri kadan,curry da kuma royco daya sai a kwaba shi ruwa ruwa (ma'ana kwarin sa ya zama kadan)
- 4
Ki sami frying fan da aka riga aka Hora shi sai a dinga sa mai kadan ana amfani da burushin fenti karami ana gogogawa cikin kaskon har sai an gama baki daya.Amma a rage dan kwabin kadan.
- 5
A dinga dauka daya bayan daya ana zuba kayan hadin ana nadewa kamar yadda ake yiwa tabarma sai a dauki ragowar kullin ana shafawa ana rufe bakin dan kadan ya bude.Daga nan sai a soya shi sai ya zama golden brown.
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Janet Arthur Farmer
-

King-Crimson
-

Teresa Adams -

Broiled fresh garlic parm tomatoes
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

kanisuroll
-

Herleemah TS
-

Asmee madaki
-

Trapti Jain
-

kanisuroll
-

Lovely Bishoyee
-

Asmee madaki
-

Sufiya Shaikh
-

Pallavi Pinge - Ambrosia Wellness
-

Prem Sukhija -

Parul Bajaj








Comments