Steps
- 1
Ki samu kwano ki tankade flour ki kisaka baking powder da gishiri sae ki kawo butter ki da egg ki juyasu sae ki zuba ruwa kadan
- 2
Sae ki ta juya shi har sae ya hade jikin shi yayi laushi
- 3
Zaki samu tukunya ki saka mince meat naki ki silala shi tare da maggi albasa da kayan kanshi in ya silala sae ki tace ruwan
- 4
Sae ki daura pan a wuta ki sa mai kadan da yankarkiyar albasa da bonnet ki ki soya sama sama sae ki kawo mince meat naki maggi curry ki soya shi na min5
- 5
Sae ki murza flour naki ki daura kan meat pie cutter naki ki zuba naman ki sae ki shafa ruwa a baki don kar ya bude in kinzo siya
- 6
Sae ki daura mai ki a wuta yayi zafi amma wutar kar tayi yawa sbd ya soya a hankali
Similar Recipes
More Recipes
-

Panta Bhaat (Leftover Fermented Rice) with Daler Bora
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Heenaba jadeja
-

Turai Ki Sabji/ Simple Tori Ki Sabji without Masala
Navnita Jaiswal
-

Aloo ka Chokha/ Aloo ka Bharta
Navnita Jaiswal
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Falgooni Mangrola
-

pinal Patel
-

skunkmonkey101
-

Angie
-

Chef Weird Beard
-

Charisse Espinas
-

Boca de Fogo
-

Hina Ibrahim
-

Crispy Potatoes sticks #Cookpad Ramadan k sath
Abiha Naqvi Naqvi
-

Aqilah Lakay
-

safiya yusuf Gunu
-

Sausages #4week challenge#charity event
Vero Akinyi
-

Cazlouanne
-

Sumaiya Kashif Ghaziani
-

Sakshi Lodhi
-

Lubna Moin
-

Shabnoor Patel




















Comments