Miyan yakuwa da alayaho

Gaskiya ina son miyannan musamman da tuwon shinkafa
Miyan yakuwa da alayaho
Gaskiya ina son miyannan musamman da tuwon shinkafa
Steps
- 1
Da farko na yanka alayaho na da yakuwa na tafasashi ba a barinshi ya tafasa sosai
- 2
Na kawo nama na nasa a wuta nasa mishi magic ya nuna sosai Sai na sauke shi
- 3
Na kawo tukunya nasa manja na sa mishi albasa na kawo kifi na na soyashi shima Sai na kwashe a kwano
- 4
Na warke alayaho na da yakuwa da na tafasashi da gishi na daka su attarugu na a soya na kawo su yakuwa na Dana wanke na xubashi nasa mishi magic ya nuna na sauke shi aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Ricardo
-

Soft Golden Butternut Pancakes (Crepe Style)
Love At First Bite
-

Oat Fiber Toast (no carb microwave bread)
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Priya Nagar
-

Bhavnaben Adhiya
-

Kerman Kolompeh (Traditional Persian Date-Filled Cookies)
Fateme Persian Kitchen
-

🍗 Easy Cooker Chicken Biryani 🍚✨
Khanfaiziya5 -

Mango Chia Seed Pudding Jar****
Bareeraawais22
-

Mridula Srivastava
-

Kristy Green
-

Natalie Truscello
-

Slow cooker italian sausage sandwiches
Heather Costello
-

Nichole Korb
-

Foodielover
-

#week4recipechallenge. Oat bread
Qui Wa Njeri
-

Ayushi Agrawal
-

Busnah Cake's and More😍💞💗💖
-

Baked dhokla doughnuts with spinach sauce
Pia Dharmin Thacker
-

#week4recipechallenge. Tasty coconut cake
Qui Wa Njeri
-

Sanober Danish
-

Slow cooker italian sausage sandwiches
Heather Costello
-

Drishya Subash [Intimate Stranger]![Drishya Subash [Intimate Stranger] Drishya Subash [Intimate Stranger]](https://img-global.cpcdn.com/users/25a9f0f6093b03ac/16x16cq50/avatar.jpg)
-

Rainbow pancakes with icecream
Chandu Pugalia







Comments