Tuwon shinkafa miyan alayyaho

Asmau Sabo Mrs @asmah2011
Tuwon shinkafa miyan alayyaho
Steps
- 1
Tuwon. Zaki daura ruwa a wuta idan ya kusa tafasa sai ki saka shinkafan tuwo, har ya nuna ki kwashe a leda.. Ki saka a warmers
- 2
Miyan. Zaki markada kayan miyanki sai ki daura a wuta ya soyu sosai ki saka dakakken gyada ko markadadde gyada ki juya dasu maggi, gishiri da nama duk a cikin ya dan tafasa.. Idan ya tafasa sai k saka alayyaho ya dan nuna sai ki sauke.. A ci lafia
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Barnali Debdas
-

cindybear
-

Arezu
-

Kulsoom Bukhari
-

🍪 Healthy Dark Chocolate Ragi Mixed Nut Cookies 🍪
Rosalyn John
-

Grilled Salmon Fillets with Peppers and Courgette
Xavier Seror
-

Kulsoom Bukhari
-

TrailerParkBoils
-

Niki Freeman
-

Julie T.
-

Jarrod Milstead
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Neena Bansal
-

Smart Culinary
-

Shahnila Saleem
-

Shivangi Jain
-

Poppy seed cake #authormarathon. #4weekschallenge
Achieng Mmbwanga
-

Minakshi maheshwari
-

Neena Bansal
-

CarmenAra
-

Kuldeep Kaur
-

Crock Pot Girl 🤡
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9292159







Comments