Dafadukar shinkafa mai daddawa da dafaffen kwai da nama

M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Kamshi da dandanon Kayan kamshi na gargajiya na saka ka ci abinci ko baka yi niyya ba
Dafadukar shinkafa mai daddawa da dafaffen kwai da nama
Kamshi da dandanon Kayan kamshi na gargajiya na saka ka ci abinci ko baka yi niyya ba
Steps
- 1
A dora ruwa a wuta, a wanke shinkafa, a tafasata idan ta danyi laushi a sauke a tsane a dauraye.
- 2
A wanke kayan Miya a gyara su,a jajjaga su
- 3
A wanke daddawa, kaninfari, masoro, tafarnuwa da danyar citta, a jajjaga su a turmi
- 4
A Dora Mai a wuta idan Yayi zafi a soya kayan Moya, a zuba hadin daddadawa da ruwa,idan us tafasa a zuba shinkafa, a rufe har ta dahu
Similar Recipes
More Recipes
-

Elyse Rose
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Mahalakshmi Ramanathan -

Pooja
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sadia kiran Khohar
-

pinal Patel
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Leelumae
-

Jarrod Milstead
-

Foodielover
-

Kehkashan Siddique
-

Radhika Joshi
-

Mamta Rastogi
-

Grace KINYA
-

Tarator salad without garlic 🥗
🥯🥯🍭🍭 Tsukiko 🍣🍣🍕🍕
-

khadija (Deejarh bakery)
-

Rachel
-

My cooking ideas Vlogs and my ideas
-

Sharmin Zshan
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9293604


















Comments