Indomi noodles
Inason cooking sosai
Steps
- 1
Dafarko nadaka attarugu be daku sosai ba nasamu tukunya ya daura
- 2
Nasaka ruwa kadan nasaka attarugun nasaka Maggi curry na bare abun cikin nasa nasa Mai kadan na rufe nabarshi ya tafasa
- 3
Bayan ya tafasa NASA indomi nasamu albasa na yanka narufe na barshi ya nuna nasauke
- 4
Nasamu kwai nafasa na yanka albasa akai NASA Maggi na kada nazuba Mai kadan a abun suya na soya na sauke na kwashe shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Mridula Srivastava
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Padmini Venkatesan
-

Shilpa Shah
-

Pinkblanket's Kitchen
-

SirBakes-A-Lot101
-

Deepa Rupani
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

dallasgirls3558
-

Aaron Ranslem -

Crock Pot Girl 🤡
-

Amberly Scott
-

Kels Ro
-

Sabina Tabassum
-

Vidita Bhatia
-

Jillu Anand
-

Anjali padhy
-

phateemahxarah
-

Sweet and sour raw mango curry
Rakhi Bhagat
-

Maggie Karis
-

Soya bean rice/crispy chicken n Raita(yogurt)😊
tanveer sayed
-

Jillu Anand
-

Jasmine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9457397



Comments