Red velvet cake
Red Velvet cake
Steps
- 1
Zamu motsa duka flour,cocoa powder, baking powder da soda,gishiri,preserver mu aje,sai mu dauko mixer mu hada bota da siga motsa da kyau har na tsawon minti biyar,zaa iya amfani da muciya a buga,bayan sun bugu sai a dauko kwai a zuba amma daya bayan daya ana bugawa,sai a zuba madara,kala,vinegar, flavor, a juya sai a dauko su flour a zuba ana motsa wa bayan ya juyu sai a dauko kwanon gashi a zuba a gasa na minti 30,in yayi asa tsinke a tsayi a gani in ya nuna sai a sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

John Carroll
-

Spicy Pork and Mediterranean Vegetables Pasta
John Carroll
-

Shivani gori
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Vegetable Peel Fritters / Pakoras
Bethica Das
-

Ghugni in Spicy South Indian Flavour
Bethica Das
-

Kavita Anand
-

Veggie Rice with a Tikka Masala Twist
Amanda Mayumi
-

Heenaba jadeja
-

Archana Agrawal
-

Amberly Scott
-

Wolfcatskitchen
-

Lyii G
-

Zobia Sajjad
-

@Tehmina_Ameen
-

Sonalkar's Kitchen
-

Indonesian stir fry mihun with sardines
Yiesabell -

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Minakshi maheshwari
-

Swati Amit Bhateja
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9513461












Comments (3)