Cinnamon Roll 2
Steps
- 1
Zaki iya daka tsinken cinnamon dinki ya zama gari.Idan kuma kina da garin sai kiyi amfani da shi.
- 2
Zaki zuba ruwan dumi a roba babba, ki saka yeast yai minti 4 a ciki sai ki zuba bota, sikari da madarar gari ki juya, sai ki auna fulawarki ki zuba ki rufe ki kaishi wuri mai dumi yai minti 20(amma a lokacin sanyi zai iya wuce 20mints),sai ki dauko ki kara zuba fulawa ki juya.
- 3
Zaki gutsura ki barbade da fulawa ki murza yai fadi.
- 4
Ki shafe da bota, sai ki barbada brown sugar da garin cinnamon dinki(a kula shi cinnamon yana da karfi sosai, dan haka dan kadan ake bukata).
- 5
Zaki nade shi kamar tabarma, sanan ki saka wuka ki yanka a tsaye amma ki bar saman, kamar yanda yake a hoton.
- 6
Sai ki murde kamar kitso, ki lankwaso ki hade bakin.
- 7
Kamar haka, sai ki shafa bota akan tray ki jera.
- 8
Ki gasa, ga yanda zaiyi bayan kin gasa.
- 9
Zaki tsiyaya masa madarar bature(condensed milk) ki ci da shi.
- 10
Similar Recipes
More Recipes
-

Crumbs & Chaos
-

Creamy Yam Porridge with Spinach
Ifeoma John
-

Annike ! :)
-

Avocado Wheat Bread Grilled Sandwich
Manisha Sampat
-

Deepa Rupani
-

Madhumita Bishnu
-

Kipp Clark
-

My Spaghetti Zucchini and Miso
Francesco
-

Kulsoom Bukhari
-

Taro Saeki
-

Taro Saeki
-

Healthy Pancakes - Healthy Breakfast
S Rosaline Prusty
-

Sai’s kitchen -

Niki Freeman
-

DrSwati Verma
-

Deedee
-

Kavita Purohit
-

Usman Farooq
-

vivien seroney
-

lorraine Siegertsz
-

Kavita Purohit
-

Afsheen Aroos
-

Pratima Mohanty
-

Kinjal Koicha
























Comments