Jallof Rice With Shredded Chicken
It's Yumyum and healthy
Steps
- 1
Kiyi parboiling shinkafarki ki ajiye a gefe a cikin strainer. ki jajjaga kayan miyanki chili/garlic, sai ki yayyanka albasa ki ajiye a gefe a cikin wani bowl din daban. Sai ki zuba mai da kayan miyanki ki soya a tukunya sannan ki zuba seasonings dinki sai ki zuba ruwa kadan daidai wanda, ai karasa dafa shinkafar ki rufe, idan ya tafasa sai ki zuba shinkafar ki rufe da leda, idan ya daho saiki sauke.
- 2
Ki samu kazarki ki dafata saiki rabata da kashi, kiyi shredding dinta da fork ko wuka, a gefe daya kuma kin yanka albasarki da sweet pepper dinki da carrot dinki, ki dan jajjaga chili dinki. ki saka oil dan kadan a saucepan sai ki xuba chili dinki da sauran veggies amma banda sweet pepper dinki idan ya soyu saiki dan xuba ruwa daidai yanda kikeso idan ya tafasa saiki zuba kazarki. a wani bowl din kuma kin kwaba cornflour dinki mai dan kauri, sai ki zuba akai ki dinga juyawa har sai yayi kauri
- 3
Sai ki zuba sweet pepper din akai ki rufe for like 1min shikenan saiki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

Soumini Bhattacherjee
-

Hetal Poonjani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Overnight Oats with Apples and Almonds
Shobha Deshmukh
-

Yadnya Desai
-

Shari
-

Kyrstien -

CoolJewel
-

Stuffed Brioche French Toast with Blueberry Compote & Whipped Cream
finishwithbutter -

Sheenay Khan
-

Priyanka Amit Madaan
-

Deepa Rupani
-

Restaurant style methi matar malai
Gayatri's Cooking Club
-

Deepa Rupani
-

MonmiBaruah
-

Arachana ( Tanya)
-

Shari
-

Real_shaxee
-

Harshitha Gurukumar






Comments