Shinkafa da wake

Shinkafa da wake
Steps
- 1
Idan uwargida ta daura ruwanta aka wuta ya tafasa sai ta wanke waken ta ta zuba ya samu kamar minti goma saiki wanke shinkafar ki ki zuba kibar shi yadan tafaso na dan mintuna kadan saiki juye ki wanke shi tas ki canja ruwa ki maidashi kan wuta ki dan sa gishiri kadan ki rufe ki bashi lokaci ya dahu, agefe guda kuma uwargida ta wanke kayan ganyenta da dan gishiri kadan saiki yayyanka ki soya mai daman kin tanadi yajin ki agefe guda idan shinkafa ya muna shike nan sai ci. By zaliha Muhd SANI
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Favour Keji
-

Prachi Phadke Puranik
-

Evening cravings. Khekda bhaji
Pooja Sapre
-

Supriya Devkar
-

Francesco
-

Paneer Perfection on Toast. A Healthy Sandwich
Sangita Vyas
-

Boca de Fogo
-

BirdieNumbNumbs
-

Hilary
-

Dan Flynn
-

Hot_fish_in_tahinihot_spicy_fish_in_sesame_paste
Tripolitan Cuisine
-

Sweet Mixed Bean Soup Dessert 喳咋糖水
LazyCook_HK
-

Rabri with Black White Rasgulle
Kuldeep Kaur
-

PUJA PANJA
-

Saryia Shariq
-

Princess Amrah
-

Quick Foccasia with Caramelised onion and tomato
Reena Andavarapu
-

phidilliah Njoya
-

Mahnoor Musfira
-

Shabana Safdar
-

Saryia Shariq









Comments