Potato pizza

ربيعة محمد
ربيعة محمد @raubeeya
khartoum Sudan🇵🇸

Yummy and delicious 😋

Potato pizza

Yummy and delicious 😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3potatoes
  2. Beef meat
  3. Maggi and salt
  4. 2chop green pepper, red pepper and onion
  5. 3eggs

Cooking Instructions

  1. 1

    Farko na fere irish dina na yankashi cube shape but small size, then saina wanke nasaka mai gishiri saina soyashi

  2. 2

    After yayi na kwashe sabida ya tsane mai. Saina dauko green pepper dina da onion and red pepper na yankashi suma at small size, dama inada boiled meat dina a gefe shima na yankashi kanana

  3. 3

    Saina dauko 3eggs dina na fashesu saina saka masa maggi fari and star,curry na kadasa ya kada,already na kunna gas dina amma wutar kadan

  4. 4

    Saina dauko pan dina na zuba egg din but ba duka ba na dan raga saura kadan,saina dauko irish dina na dinga zubawa a cikin kwan na dauko su peppers da nama duka ina zubawa saina dauko sauran kwan na zuba sama saina dora kan wuta

  5. 5

    Danaga tafara soyuwa saina dauko spartula dina ina yankata kmr yankan pizza

  6. 6

    Saina fara juyata a hankali daya bayan daya sannan na juyeta a plate mai fadi

  7. 7

    Enjoy!

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ربيعة محمد
on
khartoum Sudan🇵🇸
No one is born a great cook, one learns by doing“👩🏻‍🍳
Read more

Comments

Similar Recipes