Steps
- 1
Da farko zaki tasa namanki sae ki daka
- 2
Sae ki yanka doyarki dae² misali kisa a tukunya ki xuba ruwa ki dora a wuta,sana ki zuba salt b dayawa ba shima dae².
- 3
Ki grating tattasanki d albasa
- 4
In doyarki t dahuwa sae ki sauke ki daka,sana ki kawo nama da kayan miyarki da kikayi grating ki zuba.
- 5
Sana kiyi adding aljinomoto,onga and salt(zaki iya sa curry in kina buqata).sae ki cuda har sae sun hada jikansu sana ki ranki diba kina luliyawa ynda kikeso.
- 6
Ki pasa egg dinki kisa salt da aljinomoto,ki yanka albasa kisa.
- 7
Sana ki kunna wuta ki dora manki,in yayi zapi sae ki ranki daukar hadin d kika mulmula kisa cikin egg dn sana kisa a man.
- 8
Da ya danyi sae ki juya.in yayi golden brown sae ki kwashe.Dats oll,kaci dadi lpy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Nutan Shah
-

Santy Coy
-

Shaik Hajira
-

Vada Heroux
-

Elanor
-

Slow Cooker Goat Curry (myheartbeets.com)
Cluelesskitty
-

cindybear
-

Maggie Conlon
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Brown Sugar and Cinnamon Tortilla Chips with Caramel Sauce
Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

Bree Moore
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Uzma Khan -

Prem Sukhija -

Ifeoma Obianagha
-

Reena Verbey
-

Richa Amit Jaiswal
-

Ankita Mathur
-

Rachana Gopireddy
-

Vedangi Kokate
-

My Strawberry Flavoured Rice Pudding 😋
Maureen 😀
-

Bree Mell










Comments