Cup cake

zainab said
zainab said @cook_17758596

Inason cup cake sosai dumin ya na DA dad I

Cup cake

Inason cup cake sosai dumin ya na DA dad I

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Filawa 2 cup,butter 1 simas,gishiri kadan,nutmeg,
  2. Kwai 7,sugar 1 cup,food colour
  3. Vanillah flavour murfi daya,baking powder karamin cokali,

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki kun na oven dinki sai Kidauko butter ki hada DA sugar kiyi missing dinsu DA micxer har sai sugan ya narke butter yayi fari

  2. 2

    Saiki dauko kwanki kirinka fasawa daya bay an daya kina miss dinsa acikin butter har yakare

  3. 3

    Nankin dauko filawar kin tankade kisa baking powder DA gishiri kadan nutmeg sai ki juyasaikirinka zubawa cikin kwabin kina mis har yakare filawan kisa flavour

  4. 4

    Inkinaso kisa colour SAI kirarraba kwabin kisa color sai

  5. 5

    Saiki dauko gwangwani kisa pepar kizuba kwabin kisa a oven minti ashirin ya gasu SAI ki kwashe

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zainab said
zainab said @cook_17758596
on

Comments

Similar Recipes