Steps
- 1
Xaki samu bowl dinki daxakiyi batter dinki aciki saiki xuba margarine dinki aciki da sugar dinki suyi ta buguwa har ya bugu sosai.
- 2
Saiki dauki flour dinki ki zuba baking powder acikinta ki cakuda, saiki fasa eggs dinki a bowl daban ki saka vanilla flavor acikinsa. Saiki dauko flour din nan rabi ki xuba acikin margarine din daya bugu ki dauko egg dinki rabi shima ki xuba xuci gaba da mixing.
- 3
Sai ki xo ki saka coconut flavor dinki acikin batter din da kike mixing. Ki xuba butter milk dinki aciki shima (butter milk= milk dinki xaki samu ki damata da ruwa saiki saka vinegar kaman 1tsp saiki barshi yayi 3mins).
- 4
Saiki xo ki zuba ragowar flour dinki da eggs dinki suyi mixing sosai saiki xuba Desiccated coconut yayi mixing gaba daya ko ina ya hada jikinsa a batter din.
- 5
Sai kixo ki saka muffins paper dinki a cikin pan ki jerasu saiki zo kina diban batter dinki kina xuba wa kaman 1/4 cup acikin muffins paper din, already kin seta oven dinki saiki saka acikin oven din yana gasuwa kina kallo kaman 30mins saiki duba in yayi saiki cire in beyi ba saiki kara masa 10mins ko 5mins, yanayi saiki cire shikenabn.
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Al-marash_cuisine know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Similar Recipes
More Recipes
-

Deepa Rupani
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Padmini Venkatesan
-

Shobha Deshmukh
-

Japanese Shaomai with Scallops
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Japanese Wagyu Beef with Egg yolk
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

The best braised red cabbage (slow cooker)
ChefGoulding@EdmundsWSC
-

Authentic, English-style Crumpets
Þór Jórmundurssón
-

Lauren
-

Rae
-

Andrea
-

Honey brown sugar toasted pumpkin seeds
Chef Nena
-

1953kenny
-

Asthmeen
-

Smart Culinary
-

Ummu_Zara
-

Al-marash_cuisine
-

Augie's Confectionery
-

Ummu_Zara
-

Yui Miles
-

Polly Basu
-

Dairy Free Watermelon, Pawpaw and Banana Smoothie with Kale
thefarmingcook
-

Humaira Saleem









Comments