Irish Potatoes and meat

Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
Johor Bahru Malaysia

Yana da saukin yi ga dadee sannan yana da amfani a jiki

Irish Potatoes and meat

Yana da saukin yi ga dadee sannan yana da amfani a jiki

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1 serving
  1. Dankalin turawa
  2. Kwai
  3. Nama tsoka
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Albasar
  7. Attaruhu
  8. Tafarnuwa
  9. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Da Farko uwar gida ko amarya xata fere dankalin ta ta yanka yadda take so ta wanke ta aje a gefe seta wanke naman ta yanka madaedaeta ta saka albasar curry maggi da tafarnuwa da ruwan da ze isa ya dahu seta dafa shi

  2. 2

    Idan nama ya dakko dahuwa seta jajjaga attaruhu da albasar ta xuba ta kara ruwa ta saka mai dan kadan seta xuba dankalin ta ta saka kwai in tana so ta rufe su dahu tare

  3. 3

    In ya dahu ta sauke ta bare kwan shikkenan se ta xuba a flask to ka plate yana dadeen ci da safe

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
on
Johor Bahru Malaysia
Kasan ce da mu a koda yaushe dan samun kyatattun girke girke masu armashi cikin Harshen hausa Tsantsa mun gode 🥰🥰
Read more

Comments

Similar Recipes