Spinach Rice With Carrots Sauce
Delicious food ever!
Steps
- 1
Kiyi per boiling rice dinki ki ajjiyeta a gefe
- 2
Ki yanka alaiyahunki da albasa madaidaita
- 3
Sai ki zuba alaiyahun d albasa a tukunya ki xuba mai dan kadan ki juyasu
- 4
Sai ki fasa kwai ki zuba akai
- 5
Daganan sai k dauko shinkafarki kina zubawa a hankali har ta kare
- 6
Sai k rage wuta ta turara
- 7
Carrot sauce: zaki soya kayan miyarki idan suka soyo sai ki tsaida ruwa ki saka maggi, curry, thyme nd ghalic, dama kin yanka carrots dinki (duk irin shape din d kk so) sai ki zuba a ciki zaki iya yanka nama kanana ki saka a ciki(tafasashe wanda aka tafasa da kayan kamshi da maggi) Koh fish soyayye ki cire kaya da fata ki murmusa aciki. Idan carrots din yy laushi sai k sauke.
- 8
Written by: sadiya dalhat umar Mrs s.u Arab
- 9
Similar Recipes
More Recipes
-

Pretty Peri
-

Namrata sarmah
-

Sampada Shrungarpure
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Crumbs & Chaos
-

Fresh Coconut 🥥 & Dragon Fruit Burfi
Bina Samir Telivala
-

Swati Sheth
-

Coconut Makhana Sweet Sip (For Any Fasting Festive celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Nana Aliyu
-

Beena Radia
-

Teri-lynn
-

Melissa Quintero
-

Teri-lynn
-

qtmonki01
-

Malaysian Kitchen UK
-

Leemart's Cul
-

Malaysian Kitchen UK
-

Komal Riasat
-

Malaysian Kitchen UK
-

Mumtaz Ramzan
-

Amina Chachi
-

Amina Chachi
-

Raadha
-

AssyCooks





Comments