Steps
- 1
Zakisamu garin alkaman ki me laushi Wanda kke kankade sai kisa a kwano sai kisa gishiri kadan sai ki kawo yeast inki kisa a ciki ki juya sosai
- 2
Sai ki samu ruwan dumi Ki kwaba da tauri kaman de kwabin gurasa
- 3
Sai ki rufe ki barshi ya tashi inya tashi sai ki kawo kanwa da kke jika sai ki zuba a ciki kiyi ta bugawa in be sai ki Ba sai kisa ruwa kadan har yayi daidai
- 4
Sai ki kuna mai ki yayi zafi sai ki samu plate ki shafa mai kadan sai ki fadada kwabin ki kisa a mai ki soya shikenan
- 5
Anaci da miyan taushe aci dadi lfy
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Aisha Magama know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Similar Recipes
More Recipes
-

Pratikshya Mahapatra
-

Ifeoma Obianagha
-

Swaminathan.V
-

culinarycubit
-

Pratikshya Mahapatra
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Gulkand n Rose Petals Shrikhand
Hetal Poonjani
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Muniswari.G
-

ldscorpio1
-

jenscookingdiary
-

iCook Arabic
-

Elyse Rose
-

Homemade Mozzarella Cheese only 2 Ingredients
Shikha Yashu Jethi
-

Jasmeet Jeswani
-

Sneha jha
-

Anju Agrawal
-

Jagruti
-

Mina Haghjoo
-

marmsha's_delight😉😉😉
-

Bhumika Parmar
-

Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
-

Sneha jha
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12606895












Comments