Dambun biki (Huge Wedding food)

Wata antyna mai tsokana taxo gdnmu inayin dambu tace ban iya komai ba.dana gama na cika mata babban plate😀.tanata santi tana tambayata ya nayishi ta cinyeshi duka. Shine tace ni xanyi mata na auran yayanta.Ban dauka xan iyayin dambu me yawa Hka.Sai gashi yayi 😋
Dambun biki (Huge Wedding food)
Wata antyna mai tsokana taxo gdnmu inayin dambu tace ban iya komai ba.dana gama na cika mata babban plate😀.tanata santi tana tambayata ya nayishi ta cinyeshi duka. Shine tace ni xanyi mata na auran yayanta.Ban dauka xan iyayin dambu me yawa Hka.Sai gashi yayi 😋
Steps
- 1
Zaki kai shinkafarki inji a niqata barxo.Idan aka kawota saiki tankadeta da rariya mai laushi ki tankadeta sosai
- 2
Zaki wanketa da ruwa yanda ake wanke Shinkafa Idan xa'a dafata.ki tsaneta ga gwagwa ta tsane. Sannan ki gyara zogalarki ki wanketa da Gishiri sannan ki hadeta da shinkafarki su hade jikinsu
- 3
Saiki dauko babbar tukunya lamba goma ki zuba ruwa kadan acikin ta sannan ki samu marfin da xai shiga cikin tukunyar ya rufe ruwan sannan ki dora tukunyar kan wuta
- 4
Saiki juye Shinkafarki+zogale acikin tukunyar ahankali sannan ki rufe tukunyar
- 5
Kinayi Kina dubawa Kina juyawa Shinkafar ki dan tayi laushi
- 6
Zaki daka magginki harsai yayi laushi sannan kuma ki soya man gyadanki da albasa ya soyu dakyau
- 7
Zaki sauke Shinkafarki da zogale dake kan wuta bayan Sunyi laushi sannan ki juyeta acikin Babbar roba
- 8
Sannan ki zuba mangyadanki da kika soya ki saka Babban cibi ki motsesu sosai karki saka mishi hannu dan yana saurin lalacewa
- 9
Sannan ki zuba attarugu tattasai da albasa da akayi masu barxo ki juyasu sosai sosai
- 10
Sannan ki zuba Magginki da kika daka sosai yayi laushi sannan ki motsesu sosai sosai
- 11
Sannan ki zuba Currynki ki motsesu sosai
- 12
Sannan ki xuba rabin albasar da kinkayi slicing aciki ki juyasu sosai sosai har Sai sun hade jikinsu
- 13
Sannan ki mayar dasu kan wuta ki sake xuba ruwa kasan tukunyarki ki rufe da marfi sannan ki xube Hadin Dambun ki aciki ki Rufe
- 14
Idan alama ta nuna yaqiyin laushi saiki rinka yayyafa ruwa Kina motseshi dakyau Kina bashi yan mintuna harsai yayi laushi Idan yakusa dahuwa saiki xube sauran sliced albasarmu aciki
- 15
Saiki rufe ya dahu Idan yayi laushi saiki kwasheshi acikin kula mai daukar xafi
- 16
Dambun mu ya hadu Amman fa naji jiki gaskiya
- 17
Alhamdulillah
- 18
Wannan dambun adadin yaewansa shine tukunya lambada goma guda biyu domin rabashi nayi kashi biyu da xanyishi
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhvi Srivastava
-

Prachi Phadke Puranik
-

Soumini Bhattacherjee
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Shilpa Shah
-

Rachana Sagala
-

Saunf Wali Chai/ Healthy Fennel Seeds Drink for Monsoon
Navnita Jaiswal
-

Hetal Poonjani
-

Chicken & crab Alfredo lasagna roll ups
Chef Nena
-

jcroskey42
-

Chef Nena
-

Ayam Betutu (Chicken in Balinese spices)
Cindy C.R.
-

Meme
-

Poonam Jadhav
-

Payal Thakur
-

Neelam Bhatiaparwani
-

Meme
-

Rajni Sanghavi
-

DrSwati Verma
-

Chhaya Paradhi
-

Meera Siddharth
-

Geeta Godhiwala























Comments