Birabisko da source din kifi

Hindu Koko
Hindu Koko @cook_24589859
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Karas
  3. Peas
  4. Gishiri
  5. Mai
  6. SOURCES DIN KIFI*
  7. Kifi
  8. Albasa
  9. Tarugu
  10. Maggi,gishiri
  11. Spices,mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko bayan an barxa maki shinkafarki kamar na dambu xaki wanke ki tsane ruwan ki barshi yasha iska ki wanke peas da karas ki yankashi yanda kikeso

  2. 2

    Idan da tukunya xakiyi or rice cooker xaki xuba ruwa a cikin rice cooker din sai ki kawo kwalanda dinda ke hade da rice cooker din ki axa saman ruwan ki kunna ruwan su fara xafi

  3. 3

    Xaki samu buhunki or ledanki da kika wanke ki xuba wankarkiya shinkafarki aciki sannan ki saka acikin kwalandarki ki rufe da marfi,ruwan da kika xuba akasa idan suka tafasa tiririn ruwan su xasu dafa maki shinkafar

  4. 4

    Idan tafara dahuwa xakiji kamshi,sai ki sauke ki xuba a roba sannan ki saka gishiri,mai,karas,peas dinki ki juya sosai sai ki sake xubawa a buhun ki maida a wuta ki rufe idan ya dahu daga kamshi ma xaki gane

  5. 5

    SOURCE,,,,,,,ki tafasa kifinki da spices ki xare kayar shi tas tsokar akeso,,,ki xuba mai a tukunya ki xuba albasa,tarugu idan yafara soyuwa ki saka maggi,gishiri, spices ki juya sannan ki kawo kifinki ki xuba aciki ki juya sosai ki rufe 1minut sai ki kashe wutan,,,,xaki iya xuba soyayyen kwai aciki idan kinaso

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hindu Koko
Hindu Koko @cook_24589859
on

Comments

Similar Recipes