Alkubus da miyar taushe

Alkubus da miyar taushe
Steps
- 1
Zaki tankade flour sai ki zuba acikin roba sai kisa yeast da baking powder da gishiri sai ki xuba ruwa sai ki kwaba.
- 2
Sai ki sashi a guri me dumi yayi kamar 1 hour har sai ya tashi.
- 3
Zaki zuba ruwa a tukunya sai ki daura yayi zafi sai ki sami gwangwani ko buhu sai ki shafa mai sai ki zuba aciki ni nayi amfani da buhu na sashi a rariya sai ki sa acikin tukunyar sai ki sami buhu ki daura akai sai ki rufe ki bashi kamar 25mins sai ki sauke.
- 4
Ga alkubus dinmu nan yayi saura miya.
- 5
Zaki gyara kabewa da albasa sai ki yanka ki wankeso sai ki zuba ruwa kisa gishiri kadan sai ki daura akan wuta ta dahu idan tayi sai ki daka.
- 6
Zaki gyara kayan miya sai ki wanke kisa tafarnuwa kadan aciki sai kiyi blending.
- 7
Zaki zuba mai kadan acikin tukunya sai ki yanka albasa aciki sai ki soya sama sama sai ki zuba kayan miya sai ki soya idan yayi sai ki zuba agushi aciki sai ki soya na kamar minti biyu xuwa uku sai ki zuba kabewa aciki sai ki daka gyada ki zuba itama sai ki juya sai ki rufe ta danyi sai kisa maggi da spices da curry sai kisa rufe sai ki wanke alaiyyahu ki zuba aciki sai ki barta tayi kamar minti biyu sai ki sauke shikkenan kin gama sai ci ya rage sai ki dakko alkubus dinki kuci da iyali.
- 8
- 9
Similar Recipes
More Recipes
-

Misti Aloo Kofta Curry / Sweet Potato Kofta Curry
Madhumita Bishnu
-

Heenaba jadeja
-

Supriya Devkar
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Bina Samir Telivala
-

deoyani
-

This Viral Phyllo Crinkle Cake Is So Easy! 🍒
OnlyProven Recipes
-

Persian-Style Cardamom and Rosewater Cake with Pistachios
Fateme Persian Kitchen
-

Cucumber Peanut Salad with Grapes
Padmini Venkatesan
-

Citrus and honey glazed salmon
Robert Gonzal
-

Pesto Chicken with Feta and Olives (Keto)
Danielle Barnes
-

Quaker Oats Vanishing Oatmeal Raisin Cookies
Adrianne Meszaros
-

Anna Katrina Yngcong Cruz
-

Adrianne Meszaros
-

Fatima Umar
-

Mk Mahwish
-

Evelina Srna
-

Molly Renee
-

5 minutes chocolate non bake pie
Evelina Srna
-

Fried couscous with cabbage sauce
Walies Flavour Services
-

Hiroko Liston
-

Adrianne Meszaros
-

Laura
-

jason williams


















Comments (2)