Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Potato
  2. Attaruhu
  3. Green pepper
  4. Albasa
  5. Shredded chicken
  6. Egg
  7. Turmeric powder
  8. Ginger and garlic powder
  9. Salt
  10. Oil
  11. Ruwa
  12. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farkoh zaki dora tukunya kizuba ruwa saiki kawo dankalinki daman kin ferayeshi saiki dan zuba gishiri kijuya kirufe ya dahu

  2. 2

    Idan ya dahu saiki mashing dinsa saiki kawo shredded chicken dinki kizuba attaruhu da albasa kizuba daman kin danyi blending dinsu green pepper kuma kin yanka saiki zuba akai kisa maggi da dan turmeric powder kijuye sosai komai yahade

  3. 3

    To saiki shafa mai a hannunki da inda zaki ajye idan kin mulmula to saiki rinka gutsura kina mulmulawa harki gama

  4. 4

    To saiki fasa kwai adan kwano kizuba masa ginger and garlic powder kidan kada saiki dauko dankalin nan da kika mulmula kina sawa a cikin kwai din sai kuma kisa a ruwan mai ki soya idan yayi golden brown saiki kwashe shikenan aci da ketchup 😋😋

  5. 5

    ✍🏻Written by
    *Rukayya m jamil*
    *Mrs Nasir *
    CEO
    👩‍🍳RuNas Kitchen👩‍🍳

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
RuNas Kitchen
RuNas Kitchen @ChefR6044
on
kano

Similar Recipes