Tuwon shinkafa da miyar taushe

this is my first time dropping a recipe in hausa😁 hoped i tried sha😂
Marhaba Marhaba 💃 ga tuwo miyar taushe mai dankaran dadi😋
#iftarinspiration
#ramadansadaqa
Tuwon shinkafa da miyar taushe
this is my first time dropping a recipe in hausa😁 hoped i tried sha😂
Marhaba Marhaba 💃 ga tuwo miyar taushe mai dankaran dadi😋
#iftarinspiration
#ramadansadaqa
Steps
- 1
Da farko dai ki sa ruwan tuwo a wuta, kafin nan kin wanke shinkafan ki tas kin jika, in ruwan ya tausa sai ki zuba shinkafan ki, yayi ta dahuwa, kar ki manta ruwan tuwon ki ya zama madaidaici
- 2
Ki bari ya dahu sosai, yana yi kina duba wa kina kara ruwa in ana bukata, please kar ki yi amfani da muciya ki yi ta tukuwa kafin yayi, (ki dai zuba in ana bukata kuma ruwan ya zamo na zafi) ki juya, a haka har sai ya gama dahuwa ruwan kuma ta tsotse, sai ki tuka shi sosai yayi lubus😁, sannan ki rage wuta ki bari ya kara steaming, sai ki kara tukawa, sai ki samu laida ki mulmula
Maaaaasha Allah! your tuwo is ready - 3
Miyar taushen kuma zaki dafa naman ki da ganda a waje daya, kin yi spicing dinshi already, so in ya dahu ki ajiye a gefe, ki dauko wani tukun yan ki ki daura a wuta ki zuba manja, sai ki soye kayan miyan ki, ki sa kayan dandano madaidaici, sai ki kara da su citta da tafaruwan ki, ki zuba crayfish dinki da kika gyara, ki rufe ya dan soyu
- 4
Sai ki dauko meat stock dinki da naman ki juye a cikin wannan soyayen kayan miya, kin gan kinyi sanwa da ruwan nama kenan, zaki iya kara ruwa if needed, sai ki sa dadawa, ni da dadawan yarbawa nayi amfani dan yafi dadi, ki bari yayi ta dahuwa
- 5
Aside kuma ki samu gyadan ki ki dama ta da ruwa, kada yayi kauri sosai, saboda ni gyadan nawa irin nikeken nan ne mai kauri, sai ki juye a sanwan miyar ki yayi ta tafasa tare.... mmmm! har na jiyo kanshi😊, bayan sanwan ya dahu sosai, sai ki dan sa man kulin ki kamar cokali biyu zuwa uku haka
- 6
Sai ki zuba alayahun ki, ki rage wuta, ya dahu on low heat, shikenan fa, miyar ki is ready..
da fatan zakuji dadin shi
Similar Recipes
More Recipes
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Cluelesskitty
-

Brown Butter Mini Chocolate Chip Cookies
Ashley Smith
-

Fudgy Brownie Cookies with Crackly Tops
Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Arezu
-

Julie - Mrs. Lin's Kitchen
-

Katatonickat
-

Christin Taylor
-

Gigi’s Cucina
-

Alakai Akana
-

Nazia Qureshi
-

Marium Wasim
-

Sumreen Farooq
-

Chef_From_Uae.
-

Maryam Baffa -

Meme
-

Mrs. Rashid
-

Jhansi
-

Supermom Of TWINS
-

Yodaga







Comments