Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Zaki yanka tumatir madaidaici da albasa me Dan yawa seki jajjaga attaruhu ki ajiye su a gefe

  2. 2

    Ki feraye Irish potatoes dinki ki yanka ki tafasa ki ajiye a gefe

  3. 3

    Ki sulala namanki Wanda kikayanka kanana haka(su ba kananu ba suba manyaba) ki sulala da seasoning and spices ki ajiye a gefe..beef stock dinma ki ajiye zamuyi amfani dashi

  4. 4

    Kisamu tukunyarki kizuba Vegetable oil kiyanka albasa ki Dan soyasu haka seki kawo kayan miyarki kizuba kijuya kibarsu su Dan tafasa

  5. 5

    Bayan sun Dan tafasa seki kawo namanki kizuba da ruwan naman kadan sekizuba duka spices din Dana lissafa kizuba seasoning kijuya ki tabbatar komai yayi to seki rufe kibarsu for some minutes

  6. 6

    Ki tafasa peas dinki da baking powder ki ajiye...bayan kayan miyarki sun Fara dahuwa haka seki kawo carrots Wanda kikayanka kizuba ki kawo green beans and green pepper, Wanda duk kikayanka kizuba aciki kijuya kizuba peas dinki kizuba boiled Irish potatoes dinki ki juya su duka sekirufe kibarsu su karasa dahuwa komai yayi sekisauke🥰😍😍

  7. 7

    Kiyi serving da white rice or curry rice,white spaghetti, couscous etc

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Amal safmus
Amal safmus @cook_19404119
on
Kano state
I have a great passion for cooking since when I was young.. I'm in love with cooking ..I believe you can only become truly successful when you love the thing you do....in this life keep chasing your dream and do what needs to be done...success will come to you at the right and perfect time
Read more

Comments (12)

Similar Recipes