Hanjin ligidi

Pastry_cafe_pkm
Pastry_cafe_pkm @Aysherbah10
Potiskum, Yobe State, Nigeria.

Yau na tina da yarinta, idan an bamu kudi sai muje musaya, sule biyar-biyar.

Hanjin ligidi

Yau na tina da yarinta, idan an bamu kudi sai muje musaya, sule biyar-biyar.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Paper
  2. Toothpick
  3. Sugar
  4. Lemon tsami

Cooking Instructions

  1. 1

    Za a yanka paper, ayi rolling dinta sai a manne da liquid gum. Sannan a samu wani container a zuba a qasa, sai a sossoka wannan paper din a ciki.

  2. 2

    Sai a zuba sugar a tukunya a daura a wuta ana juyawa a hankali har sai sugar din ya narke gaba daya. Sai a zuba ruwan lemon tsami a gauraya, sai a sauke. Sannan a zuba cikin wayannan paper din.

  3. 3

    Sannan a dauko toothpick a sassaka a ciki sai a bari ya huce.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Pastry_cafe_pkm
Pastry_cafe_pkm @Aysherbah10
on
Potiskum, Yobe State, Nigeria.
I'm not a chef. But I'm passionate about food, the tradition of it, cooking it and sharing it. Alhamdulillah!
Read more

Similar Recipes