Shinkafa da Miyar Cabbage 😍

Fatima Muhammad Sani
Fatima Muhammad Sani @FBushair
Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

1hr
  1. 1

    Dafarko za'a dafa Farin shinkafa da gishiri

  2. 2

    Sai a jajjaga kayan Miyan kaman su tattasai, tarugu,albasa, tafarnuwa,citta

  3. 3

    Sai a zuba a tukunya asaka peas din a daura a wuta a saka kanwa inya tafasa sai a zuba maggi da curry da tumeric sai a barshi ya soyu

  4. 4

    Sai a zuba yankakken cabbage din a barshi yadanyi kadan😍

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Muhammad Sani
on

Comments

Similar Recipes