Noodle with daddawa

Hafsat Khalid
Hafsat Khalid @cook_13842003

#100Noodles contest

Noodle with daddawa

#100Noodles contest

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

it take me 20m
1 servings
  1. Indomie 2 kanana yan N80
  2. 3Maggi
  3. 1Daddawa
  4. 1Albasa
  5. Gyadar kamshi
  6. Attarugu
  7. Man gyada
  8. Curry

Cooking Instructions

it take me 20m
  1. 1

    Da farko xaki jajjaga tarugu tare da albasa,ki ajiye agefe,

  2. 2

    Sai gyadar kamshi da citta da kanunfari kidakasu guri 1,kidan xuba kadan,amma gyadar kamshi tafi yawa,

  3. 3

    Sai ki daka daddawa 1 karama mai kyau ki ajiye agefe,ki yanka albasa 1 akwano daban kuma ki ajiye.

  4. 4

    Sai ki dora tukunya a wuta kisa man gyada dai dai misali,kisa albasa idan yadan soyu,sai ki xuba jajjagenki aciki.

  5. 5

    Sai ki dinga juyawa kadan kayan miyan sudan soyu,sai ki tsaida ruwa dai dai misali,sai ki kawo daddawa,maggi star(amma baxaki sa maggi indomie ba)kayan kamshi,and curry,sai ki rufe.ya tafasa.

  6. 6

    Sai ki kawo indomie kixuba aciki,kijuya sai ki rufe 15minute yayi sai ki sauke.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Hafsat Khalid
Hafsat Khalid @cook_13842003
on

Comments

Similar Recipes