Yamboll

Iyalina suna matukar sanshi musamman lokutan shan ruwa ko da safe.
Yamboll
Iyalina suna matukar sanshi musamman lokutan shan ruwa ko da safe.
Steps
- 1
Xaki fere doyarki ki wanketa fes ki dora a wuta tare da salt kadan ki rufe saita nuna Sosai.
- 2
A gefe kuma kin yi greating din attaruhunki da albasa da maggi da spices dinki da curry.
- 3
Bayan doyarki tayi saiki tsameta ta tsane ruwan jikinta saiki xuba a turmi ki daka ta bayan kin Gama saiki hadata da wnn attaruhun dasu Maggi dakika daka su hade jikinsu Sosai.
- 4
Bayan kin gama hade jikinsu saiki mulmula daidai yarda kikeson girmansa saiki kada egg dinki a wani kwanan da ban tare da garin biredi shima a wani maxubi Daban.
- 5
Xaki dora mai a pan yay xafi sai kina dauko yamboll dinki kina sawa a kwai kina sawa a garin biredi kina sawa a mai in yayi saiki juya daya bangaren har yayi golden brown saiki kwashe ya tsane saiki serving dinshi.
- 6
Yana da dadi sosai family dina suna sanshi nima haka uwargida ki gwada kema sai kin yaba.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bonface kithinji
-

Bolognese Sauce (Fast Version & Traditional Version)
Gaetano Spampinato
-

Bethica Das
-

Tasty Crispy Curry Leaves Majedar Fritter
Ramaben Joshi
-

Daneji Kitchen
-

Jigisha Modi
-

Vedangi Kokate
-

Mirchi Thecha (No Onion No Garlic)
Nikita Singhal
-

Deepa Rupani
-

Christina
-

White Cheddar Scalloped Potatoes
Boca de Fogo
-

Dan Flynn
-

Banana Chiffon Cake (Egg Whites)
Pawon Indo Bule
-

gnvmacias17
-

Agniva pal seal
-

Dimple
-

Rekha Unni
-

Esther Muinde
-

Neelima Chaudhary
-

Dipali Ranga
-

Anna Atieno Okoth
-

Nikita Agarwal -

Bishakha Kumari Saxena
-

Aish Kaur aggarwal





Comments