Miyar Egusi
Miyar nada dadi,ga kuma inganci da jikin mu.
Steps
- 1
Da farko zaki,zaki tafasa namarki da dan maggi da spices,shima gandar a dafa ya dafu,sai a ajiyesu a gefe.Ki yayyanka ganyanki da kikeso..Alayyofo ko ugun,ko shuwaka(bitter leaf) ko wani ganye damban
sai ki zuba cikin ruwan dumi da dan gishiri(saboda gishiri na karshe datti da kwarin ganye,ruwan dumi kuma zai fito da anihin kalar ganye)
- 2
Daga nan sai ki jajjaga kayan miyarki da daddawa,ki soya da manja sama-sama,ki zuba maggi & spices,da nama da gandar da kika tafasa,ki tsaida ruwan sanwa ki barshi domin yadan nuna.
- 3
Sai ki dauko egusin nan ki jajjaga albasa,ki zuba akai,ki zuba manja kamar babban cokali2,sai ki rika zuba ruwa kadan-kadan kina kwabawa da kauri.
- 4
Idan sanwar nan naki ya nuna,sai daka crayfish ki zuba,ki jujjuya,sannan ki dauko egusi da kika kwaba,ki rika diba kina jejjefawa kamar dan wanke,kota ina kibi ki saka,idan kika gama,sai ki tsamo ganyen nan ki zuba(saboda ya riga yayi laushi) cryfishi kuma zakin da kamshin zaifi fitowa shiyasa ake sanyasu a karshe.
sai ki rufe yadan kara nuna kamar minyi 10.shikenan egusi ya hadu.
zaki iya ci da amala,tuwon shinka,semo ko sakwara.enjoy
- 5
Dalilin dayasa ake kwabawa da manja da albasa..Saboda ya cuccure kamar kwai,kuma zaiyi kamshi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

mary jane
-

Jamaican Meatloaf with Peppers and Banana Topping
Rebecca Dunsworth
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Boca de Fogo
-

Bochere Elvin
-

Angela Mertoyono
-

Ne0nguy
-

Angela Mertoyono
-

Mutton Seekh Kebab in Tomato Gravy
Bethica Das
-

Ed Robinson
-

Mukti Sahay
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Taruna Setia -

Polly Basu
-

Ilika kamra
-

Red beans porridge by ful@rny"ss kitchen...
Salma's_delicacies.
-

Potato pumpkin sabji and barley bedmi puri
Neha Ankit Gupta









Comments