Biskin alkama da miyan taushe
Steps
- 1
Ki tafasa ruwa saiki zuba mai kadan da gishiri, ki barsu su kara tafasa kadan saikina zuba garin biskin kina juyawa har yay tauri. saiki rufe ya turara zuwa 3mins, saiki bude ki tonashi sosai sannan ki kara rufewa ya gama turara a low heat.
- 2
Ki tafasa namanki da kabewa, citta, onion, maggi and salt.
- 3
Idan ya dahu saiki cire kabewan ki hadata da kayan miya kiyi blending dinsu saiki juyesu cikin tafashan naman, kisa manja gyada, yakuwa, maggi. Ki barsu suyi ta dahuwa zuwa 5mins. Saiki saka alayyahu da sliced onion da onga. After 2mins tayi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhvi Srivastava
-

Heena Jani
-

Kshama's Kitchen
-

Bethica Das
-

Soumini Bhattacherjee
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Foram C. Virani
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

CoolJewel
-

Low Country Boil (with a Cajun flair!)
Boca de Fogo
-

[jerr]![[jerr] [jerr]](https://img-global.cpcdn.com/users/e57c37c74a40dc67/16x16cq50/avatar.jpg)
-

skunkmonkey101
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Vanilla Ice-cream with Walnut Mawa Cake
Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Neelu Anand -

Sadhana Singh
-

Little millet & sago milk kheer
Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Thomas Guy
-

shamsiya sarki
-

Dr. Sharda Sharma
-

Divya Mittal
-

Sadhana Singh
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6577543







Comments