Stuffed Masa
Steps
- 1
Xaki jiqa shinkafarki,sai ki wanke ki sa a roba. Ki sa atturugu biyu(ya danganta da yawan shinkafar ki),ki sa danyen citta,dafaffafiyar shinkafa ki kai niqa
- 2
In an kawo ki sa yeast naki ki juya ki sa a GU me 'dumi har ya tashi..
- 3
Ki sa nikakkiyar namanki a pan,kisa maggi,gishiri,kayan kamashi ki jujjuya..sai ki dan qara ruwa in ya tsane...sai ki ije gehe
- 4
Ki wanke Kara's,kabeji da Korean tattasan ki..ki je gehe. Xaki iya tafasa Koren tattasan don yay laushi..sai ki hada su da nikakkiyar namanki ki maida wuta suyi minti 1 zuwa 2 sai ki sauke
- 5
In kullun ki ya tashi,kai sa sugar,da gishiri da baking powder ki juya. Ki sa mu tandar ki me tsafta ki sa mai a ramukan in ysy xahi sai ki xuba kullunki,ki debo hadin namanki ki sa a tsakiya,sai ki rufe da wani kullun...ki barshi ya gasu in yay ki juya dayan side din...haka xaki yi har ki gama. A ci da miya ko hakanan as brrakfast
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Amanda Mayumi
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

Crispy Garlic and Herb Air-fryer Potatoes
Bianca Mwale
-

Bhetki Mach’r Kochuri o Doi Alu Dum Thakurbarir style
Madhumita Bishnu
-

Hetal Poonjani
-

Zesty Pomegranate & Guava Fruit chaat
Sudha Agrawal
-

Tina
-

Kshama's Kitchen
-

Jacqueline
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Spaghetti & meatball birdsnest bites
kanisuroll
-

Brenda M. Castillo
-

Shubi Bansal
-

Mumeena's Kitchen -

Rafeena Majid
-

Monika Sukhija
-

Munvi
-

Becky
-

khayrees Tasty bites
-

Fateen
-

Sonam Narang








Comments