Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Farar shinkafa
  2. Ruwa
  3. Kubewa danya
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Manja
  7. Maggi
  8. Nama
  9. Daddawa
  10. Tafarnuwa
  11. Kanwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jiqa shinkafarki tayi kamar awa 5 saiki dora ruwa ya tafasa ki wanke shinkafar ki ki zuba ta dahu sosai saiki tuqa ki barta tadan turara saiki qara tuqawa ki kwashe

  2. 2

    Ki soya manjanki da jajjagaggen attaruhunki da albasar ki da tafarnuwa saiki tsaida ruwa ki idankinada ruwan nama sai ki zuba tare da naman saiki zuba daddawarki ki rufe saboda daddawar da kika zuba ta dahu

  3. 3

    Saiki zuba kubewar ki da kikayi grating da yar kanwa kadan ta dan dahu kamar 5to7 mints saboda kar ta dafe

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs baba
Mrs baba @cook_13830184
on
Kano
cooking is my dream
Read more

Comments (2)

Similar Recipes