Awara (nigeriantofu) with egg and onion sauce

Awara (nigeriantofu) with egg and onion sauce
Steps
- 1
Zaki gyara waken soya ki cire duk wani datti ki jiqa waken soya in ya jiqu zaki wanke shi ki markada da dan kauri saiki saka mataci ki juye qullun markaden ki ki tace shi cikin tukunya mai dan girma
- 2
Zaki dora ruwan da kika tace kisa wuta ki zauna kusa yana tafasa kar ya zube kamar zuwa awa daya, zaki jiqa dan tsami da ruwa saiki xuba kidan rage wuta, zakiga awaran ki yafara hadewa karki gauraya saiki barshi ya hade a hankali, zaki jajjaga taruhu da tattasai kiy juye akan awaran, sannan saiki dauko abun tacewa Kina debo awara Kina zubawa aciki in kingama saiki matse abun tacewan sosai ki daure bakin, saiki dora abu maidan nauyi akai kibarshi zuwa 1-2 hours
- 3
Daga nan saiki zo ki bude za kiga ya hade jikin sa yayi tauri, saiki yanka size din da kike so saiki jiqa ruwa da maggi da gishiri a ciki kijuye awaran ki zuwa mintuna 30 saiki tsame ta ki soya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Barnali Debdas
-

pinal Patel
-

Spaghetti alla Carbonara Autentica | Cream-Free, Roman-Style
Gaetano Spampinato
-

Shree Hazra Das
-

Namrata sarmah
-

NEEMA AGRAWAL
-

Bina Anjaria
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Jon Michelena
-

Lyii G
-

skunkmonkey101
-

Mamals Impossible Pumpkin Pie...no crust recipe
Julie Brant Vega -

Earth -

Sukhija Dk
-

Vera Aboi
-

Catherine Njoki
-

Prem Sukhija -

Dr. Sharda Sharma
-

mummuna -

Amierah S-Man
-

Bindiya Bhagnani
-

Mukta Shukla
-

Asifa Kouser








Comments