Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa gwangani buying da rabi
  2. 2 teaspoonYeast
  3. Baking powder half teaspoon

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zakisamu bowl dinki sai ki zuba gaba daya kayan hadin ki amma banda ruwa ki jujjuyasu sai ki zuba ruwa ki kwaba kada kwabin yayi ruwa sosai karkuma yayi tauri sosai sai ki jujjuya shi sosai sai ki samo container ki shafa mai kadan ajiki sai ki zuba kwabin alkubus din ki rufeshi kisaka arana idan ya tashi sai ki samu tukunyar ki ta madanbaci ki zuba ruwa akasanta ki dora a wuta kisaka alkubus dinki kirufe saman tukunyar da murfi sai ki turara minti ashirin ko ashirin

  2. 2
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Pheena cuisines
Pheena cuisines @cook_13605275
on
Abuja

Comments

Similar Recipes