Fankaso da miyar gyada
Steps
- 1
Ki hada flour da Alkama ki tankade a roba se ki zuba gishiri yeast da lawashi, grated ginger i ki kwaba da ruwan dumi ki rufe ki kai rana ya tashi
- 2
Ki wanke kaza sosai da lemon tsami ki sa a tukunya tare da jajjagen attarhu albasa ginger da garlic, salt, seasoning cubes, da oil kadan ki rufe ki barshi yana tahuwa
- 3
Ki fere kabewa ki ki yanka kanana ki sa a tukunya da ruwa yanda zai dafashi in ya tahu ki tace kiyi mashing till smooth.
- 4
Ki gyara gyada ki tsince marar kyau din se ki dan bubbly Gashi a turmi yadan fashe se ki zuba a cikin hadin kazarki ki kawo Kabewa ma ki zuba ku rufe ki barshi ya dahu
- 5
Ki wanke ganyenki ki yankshi kiyi cutting albasa in to circles and set aside. Ki samu gyadar kamshi ki bAre se kiyi toasting a pan har se ya fara releasing flavor se ki daka kisa a miyar. In ya rage kaman five minutes ki sauke ae kisa vegetables dinki suyi steaming,
- 6
MeAn while kwabin ki ya hau ae ki kara bugawa ki dora mae a huta on a medium high heat ae kina debo kwabin da hannunki kina fadi dashi kina soyawa a mAi
- 7
Zaki iya goga man gyada bayAn plate se kina liqa kwabin kina sawa a mai din a hankali kina soyawa😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Justin Gonzalez
-

Justin Gonzalez
-

Banana Chocolate Chip Mini Loaves
Justin Gonzalez
-

Madhvi Srivastava
-

Prachi Phadke Puranik
-

Soumini Bhattacherjee
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Kristen Pond
-

Buttery shrimp scampi in a white wine sauce over angel hair pasta#mycookbook
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Angie
-

Perkedel (potato chicken meat ball)
Dewi (Caraway Cooking Class)
-

Pratima Mohanty
-

Flavorful Tomato soup #AuthorMarathon
Kezzy Gachihi #KezzyBaker
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Tejaswini Banerjee
-

Smita Agarwal
-

Hot-hot quinoa hot dogs with nutri &flax
Anita aggrawal
-

Bethica Das
-

Sakti Madhab -

Atta Prontha.. #My mum's recipe
Ruby Verma
-

qamar nasim














Comments