Dan wake

Khady’s kitchen @deezaarh____
Follow me to see how I prepared my own
the method is different 🤔
Dan wake
Follow me to see how I prepared my own
the method is different 🤔
Steps
- 1
Azuba ruwan zafi akan shinkafar tuwo tayi 20minute aciki sai a zube ruwan akai wurin markade kar azuba ruwa da kauri za'ayi idan ankawo
- 2
Sai ayi sieving din flour akai azuba kuka da ruwan kanwa a kwaba da kauri
- 3
A zuba ruwa ruwa a pot suyi zafi after sai a kara dibar wannan hadin dai dai yadda ake so ana sawa cikin ruwan zafin idan ya dafu a kwashe
- 4
A dafa kwai a yanka akai tare da tomatoes and onion and Man gyada da yaji 😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Mridula Srivastava
-

Mridula Srivastava
-

Sweet Corn 🌽 Hummus With Jowar Pita
Alka Bhandari
-

Sarvat Hanif
-

Amazing Foodies
-

ChefBenji
-

Chicken, Quinoa Salad with Greek Yogurt
ChefBenji
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Vegetarian White sauce cream cheese pasta
palweskitchencraft
-

Grill-Master
-

Shepherd's Pie (Vegetarian/Vegan /Low Carb)
Nikki Alicia
-

Khady’s kitchen
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Munvi
-

Hemali Bosmia
-

Nazia Parveen
-

Mohini Gupta
-

Daxa Parmar
-

Caroline E -

Mohini Gupta
-

shweta
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6839412










Comments