Potato balls
#Breakfastideacontest Potato balls akwai dadie sosai...
Steps
- 1
Na fere potatoes ina na yanka shi biu na daura a wuta tare da Maggi da salt after yh nuna na sauke na juye a bowl nayi mashing inshi na zuba spices & seasonings na kawo greeted kayan miya na zuba ciki na juya sosai na ajiye a side.
- 2
Na sulala nama na tare da seasoning & spices na barshi ruwan yh kame kamshi nasa mucia na daddake shi har yayi laushi na zuba maii na soya naman sama sama sai na sauke.
- 3
Na dauko mashed potato na dan saka mai a hanuna nake diban shi ina fadada shi sai in debi nama in zuba a tsakiya sai in mulmule shi harya yi balls shape haka harna gama.
- 4
Na kawo flour na saka mata Maggi da dan red pepper sai in saka potato balls ina a ciki in juya shi a ciki.
- 5
Na fasa kwaii nasa kayan hadi na daura pan a wuta na saka maii yayi zafi sai na riqa daukan potato balls ina ina saka shi a ruwan kwaii sai kuma in sashi a ruwan maii harya yayi brown.
Similar Recipes
More Recipes
-

Wheat Flour Desi Biscuits/ Fry Atta Cookies (For Travel)
Navnita Jaiswal
-

Laju Gehani
-

Small Batch Banana Double Chocolate Almond Cookies
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

🌶️🔥 fiery red hot sauce | chunky, tangy & irresistibly spicy!
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sanuber Ashrafi
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

NCCook
-

Teresa Tsang
-

cookwhenbored
-

Living Without A Gallbladder
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Habiba Abubakar
-

Srishti Singh
-

Soumik Nawn
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Eggless Vanilla Cake Milk Powder Cooker Cake – Tea Time Treat
MadAboutCooking
-

Rita Mehta ( Super chef )
-

Habiba Abubakar
-

Kuldeep Kaur
-

aysha Kaita












Comments