Steps
- 1
Ki Dora ruwa a wuta,Idan ya dauki tafasa sai ki wanke waken ki ku zuba ya dahu. Idan ya dahu ki tsiyaye ruwan waken Idan kinso kuma ki barshi. Amma Barin ruwan waken yafi dadi.
- 2
Bayan nan ki wanke shinkafa sai ki zuba cikin waken sai kisa gishiri ki bari ya dahu. Kina iya kara ruwa Idan akwai bukatar hakan
- 3
Idan ya dahu ruwan ya tsotse ki sauke
- 4
Ki saka mai a wuta kisa albasa ki soya
- 5
Ki yanka albasa, tumatur,cucumber da zaki zuba akai
- 6
Idan kin gama ki zuba iya cinki a plate, ki saka mai,vegetables da yaji da soyayyan kifin ki akai. Sai Aci lafia
Similar Recipes
More Recipes
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Firl Family Recipes -

Lee's
-

Nadia Nordin
-

Pizza Dip with Toasted Garlic Baguettes
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ayodele Ibrahim Eleha -

Kim Govender
-

shrishikha
-

AK 👩🏻🍳
-

Lydiah Onyando
-

Amierah S-Man
-

Bibhasini Patra
-

Maninder Kaur Bawa.
-

Kalpana Solanki
-

Slowed cooked Chana Daal with carrots and potatoes
Amrit Konsal
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7036842




Comments