Boiled macaroni with chicken tomato paste stew

Zahra_meys Delicacies @fmelyakub1
Boiled macaroni with chicken tomato paste stew
Steps
- 1
Da farko zaki tafasa ruwan zafinki Wanda zai isa ki dafa macronin.idan ya tafasa sai ki zuba macronin Amman kidafata karts dahu chan sosai. Saboda tafi dadi.done for macroni
- 2
Sai miyar ki,zaki Dora tukunya ki zuba mai yadanyi zafi sai ki yanka albasarki tadan suma a man.
- 3
Sai ki daka tafarnuwarki ki zuba su soyu tare.idan sun soyu saiki zuba tumatir din ledanki yada soyu kadan.
- 4
Ki zuba ruwan tafasheshen namanki aciki kadan idan ruwan miyar yakusa tsotsewa saiki zuba namanki aciki.
- 5
Idanta tsotse saiki sauke.kiyi serving da macronin. A hada da lemon mai dadi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Hetal Poonjani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sampada Shrungarpure
-

Bethica Das
-

Tasty Delicious Healthy Creamy Sabudana Payasam
Krishna Biswas
-

Sangita Vyas
-

Cook Up
-

Cori Gladden
-

Cori Gladden
-

Maria Musumbi
-

Vina Upasani
-

raghu
-

Maranggi-spiced chicken breast satay
Kar Nita
-

Maria Musumbi
-

Maryerm khamis -

Maryam Fulani Usmañ -

Gayathri Sundar
-

Bibhasini Patra
-

Saurabh Bajaj
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7050734












Comments