Boiled rice and beans with onion sauce and salad

Boiled rice and beans with onion sauce and salad
Steps
- 1
Dafarko zaki gyara wakenki ki wanke shinkafarki sai ki Dora ruwan dafa shinkafa da wakenki.
- 2
Ki zuba gyarerren wakenki acikin ruwan su dahu tare da ruwa ki zuba ruwan kanwa kada acikin ruwan.
- 3
Idan ruwan yatafasa sai ki taba wakenki kiji yafara dahuwa saiki zuba shinkafarki aciki kijuya sukarasa dahuwa tare.
- 4
Ki zuba vedan\ gishiri a acikin dahuwar ki juya saiki rufe.inta dahu shikkenan sai a sauke.
- 5
Sauce din albasar kuma,albasar zaki mata yanka kanana ko slicing.
- 6
Sai ki zuba mai a tukunyar ki yadanyi zafi saiki zuba albasar a ciki ki daka tafarnuwa da masoro da attaruhu ki zuba a ciki sai ki zuba vinegar Tablespoon 2 kisa dandanonki ki rufe.
- 7
Idan tayi Kamar 2 minutes sai ki zuba ruwa dan kadan.shikkenan sai ki sauke kiyi serving da salad.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sweet Cabe
-

Maggie Conlon
-

Bushra Mazhar
-

Traditional Thali with Bajri Bhakhri
Darshana Patel
-

Mad Cook
-

Village Style Mix Spinach Sabji
Shital Jataniya
-

Nicky
-

Gabriel Ivarsson
-

Yuliya
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

Spring onion with Poppy seeds (piyanj postu)
Anjani Rajwar
-

Mukta Shukla
-

Geeta Godhiwala
-

Gina Maria
-

StutIshika
-

Nivedita Sehgal
-

Hattie Woolley
-

Taruna Setia -

Payal











Comments