Dabun Shinkafa da miya

Steps
- 1
Da farko zaki auni shinkafarki kwano d'aya,wasu kuma sunfi ganewa da mudu,iya dai yadda yawan ku a gida sai ki kai inji markad'e a b'arzo miki shi sannan ki wanke shi tas sai ki sami matsantsanin ki ki juye shi a ciki sannan ki nemi tukunya kisa ruwa kamar kofi 3 ki nemi wani marfin tukunya daban wanda zai iya shiga cikin tukunyar kisa daga ciki sannan sai ki kawo wannan shinkafar naki da kika sashi a matsani ki daura a saman tukunyar ta yadda dai ruwan tukunuar bazai taba marfin ba
- 2
Bayan kin d'ora a kan wuta sai ki nemi buhu ki rufe saman sannan ki sake rufewa da mafin tukunyar karki sa wuta dayawa. Bayan wannan sai ki wanke kazarki kisa a wata tukunya saban ki yanka albasa da gishiri da dan maggi da duk dai kayan kamshin da kike so saiki d'ora a wuta. Ki dobo kayan miya wato tattasai attarugu albasa da tumatur duk ki dakusu sannan kisa mai a wuta ki soya su kisa komai na dandano da kamshi sannan ki duba idan kazar taki ta dahu sai ki soyata kadan
- 3
Sannan ki juyeta a cikin wannan kayan miyan naki da kika soya ki sake gaurayawa ta hadu sosai,bayan nan saiki waiwayi damun shinkafar ki ki sauke dama kin yanka gaynye albasarki saiki wanke kisa a cikin wannan dabun shinkafar kisa mangyada yaji ki sake yanka albasa kisa magi ki gauraya sai ki sake mayar kan wuta yayi minti sha biyar sannan ki sauke ki zuba a kula shi wannan peppe chikeen din shi zai zama kamar miyan sai ki ci da dumin sa😌
Similar Recipes
More Recipes
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Kulsoom Bukhari
-

False Ka Sharbat Indian Sherbet Berries
Rumana Irfan
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

Dangerously Delicious Grilled Sandwiches 🔥
OnlyProven Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mango Fruity (Homemade Mango Drink)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

Parminder Kaur
-

Mandeep Karwasra
-

Salmah A. Wachiko
-

Eashu Gagneja Ujjwal -

aysha Kaita -

Maninder Kaur Bawa.
-

Marvella -

Amierah S-Man
-

Phardeeler
-

Kumkum Chatterjee










Comments