Tuwon shinkafa miyar Agushi

Tuwon shinkafa miyar Agushi
Steps
- 1
Da farko zaki daura ruwan zafi dama kin jika shinkafar tuwon ki tsahon minti 30 inya tafasa saiki wanke shinkafar ki zuba cikin ruwa ta fara dahuwa inta dahu saiki tuka ki rufe ta turara saiki kara tukawa saiki kwashe a leader ko ki malmala a koko ki zuba a flask
- 2
Zaki tafasa naman kazarki da Maggi gishiri albasa kayan kamshi da garlic inya dahu saiki cire ki daura mai in yayi zafi saiki soya naman sannan ki jika kifi bandar ki
- 3
Da ruwan zafi inya jiku ki cire ki gyara ki wanke shi tatas kasan da dattin ya fita daga nan saiki daura tukunya ki zuba man gyada da manja inya soyu ki juye kayan miyan inya tafaso ki saka kanwa kadan saiki zuba kifinnan da kika gyara ki juye ki zuba ruwan tafashen naman a ciki saiki juye albasar ki rufe zuwa lokacin da miyarki zata dauko soyuwa
- 4
Saiki dada maggi da gishiri kadan ki juye soyayyen naman kazanki a ciki su karasa soyuwa tare inta soyu saiki juye agushin ki cikin bowl ki dan zuba ruwa da kauri zaki kwaba saiki saka tsokali kina diba kina jerawa cikin miyar harki gama saiki rufe tsahon 2 minutes sannan ki bude ki saka ludayi ki jujjuya agushin dama kin yanka alayyahun ki kin wanke ko ugu saiki zuba ki juye ki saka curry ki bashi 1 to 2 minutes saiki kashe tom shikenan tuwon shinkafar ki miyar Agushi ya kammala sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Jacky Saiti
-

Vikkie Naluuma
-

Vikkie Naluuma
-

Bhumi's Kitchen & Lifestyle
-

Zarna B V
-

Wangari Kibunja
-

Cup cakes #chocolatebakingcontest
Grace Njenga -

Kuldeep Kaur
-

Er. Amrita Shrivastava






Comments