Vegetables soup with rice
#katsina delicious 😋
Steps
- 1
Ki aza ruwa idan ya tafasa ki wanke shinkafar ki zuba ki barta ta dahu idan ta dahu ki tace ta
- 2
Ki gyara kayan miya ki markada ki aza kan wuta ki soya ki daura nama kisa masa kayan kamshi da maggi
- 3
Ki yanka vegetables dinki ki yanka tattasai dinki
- 4
Ki zuba cikin soyayen kayan miyan nan idan naman yayi shima ki zuba kisa maggi ki da curry barshi ya turara ki sauke sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Kala chana curry with mini malabar paratha
Pooja Sapre
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Lal Math (Amaranth Leaves) Curry
Adv. Vidya D. Umredkar
-

Onion and Tomato Tempered Curd Rice
Manisha Sampat
-

Mukti Sahay
-

Prachi Phadke Puranik
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Rice paper stuffed with veggies
Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Hasana Abubakar Adam (Maherz Kitchen)
-

Divya Konduri
-

Dr.Madhumita Mishra
-

_aisuph
-

Hasana Abubakar Adam (Maherz Kitchen)
-

Aanchal Charaya -

Maureen 😀
-

Priyanka Gulati
-

Vrinda Idnani
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7088434








Comments