Dambun shinkafa

#damburecipecontest Before dambu was nt my thing until I tried dambu shikafa ,it's totally different from dambun masara. I can't gt enough of it.
Dambun shinkafa
#damburecipecontest Before dambu was nt my thing until I tried dambu shikafa ,it's totally different from dambun masara. I can't gt enough of it.
Steps
- 1
Da farko zaki wanke tsakin shinkafa ki sai ki tsane ta, ki zuba ruwa a tukunya ki daura a wuta, sai kisa colander dinki a saman tukunya Amman kar ta taba ruwan, nesa da ruwan.
- 2
Sai ki juye wankeken tsakin ki a cikin colander din ki rufe da leda mai kyau ko buhu sai ki kara rufewa da marfin tukuyan,yanda steam din bazai fita ba.
- 3
In tsakin ki ya nuna, sai ki juye a rubber mai kyau, ki zuba nikake gyadan ki, kayan miya, seasonings din ki,mai da yankaken alaiyahun da albasan ki, sai Kiyi mixing da kyau ko ina ya samu.
- 4
Sai ki maida a wuta kisa a cikin colander dinki ki cigaba da steaming din shi na dan mintina
- 5
In komai ya dahu Sai kiyi serving.
- 6
Tadaaa! dambu is ready garnish with onions and yaji
Similar Recipes
More Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

Sampada Shrungarpure
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Nanny's chocolate chip cookies
Rewwdog
-

Lemon Garlic Parsley Parmesan Shrimp Pasta
@chefcraig
-

Blueberry & Ricotta Pound Cake
Flavor Delights @flavordelights
-

Wiener Sauerkraut Soup (Keto/Low Carb)
schmittca
-

Neelu B.
-

The M&S Kitchen
-

Egg plant in tomato, basil gravy
Rita Mehta ( Super chef )
-

Yirel Zawadi Okongo
-

Carolle Oscar -

Healthy Whole wheat flour banana chocolate cake
Preeti Chaudhari - Patil -

Sanjhbati Sen.
-

Kavitha
-

Carnice Dianne
-

Bajra Jowar Tarts with Gajar Halwa
Foodie Murtuz





Comments