Bandashe

Mummy twins
Mummy twins @cook_15201449

Gaskiya akwai dadi sosai gurasa da kuli musamman yaji kayan hadi

Bandashe

Gaskiya akwai dadi sosai gurasa da kuli musamman yaji kayan hadi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gurasa me laushi kuma me kyau
  2. Garin kuli kuli
  3. Cabbage
  4. Albasa
  5. Tumatur me kyau me tauri
  6. Cocumber
  7. Man kuli

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu gurasarki Idan bushshiyace ki dan tsomata aruwan dumi seki tsame iya adadin da kke bukata Idan kuma ba bushshiya bac to base kin Sata aruwaba seki turara hartayi laushi ki Aje a gefe ki dauko kulinki idan ba me bari bane se ki daka kisaka dan barkono maggi da dan citta Idan kin dan dana komai yaji seki juyeshi awani wajen Idan ya daku ki dauko kayan su cabbege dinki da kika yayyanka seki dauko gurasar ki ki xuba mata kuli kuli da mai ybda xe ratsa ko ina najikin shi ki kawo kayan salad

  2. 2

    Dinki ki xuba aciki seki juyasu su hade. Kin gama se ci 😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mummy twins
Mummy twins @cook_15201449
on

Comments

Similar Recipes