Steps
- 1
Nan ga abubuwan bukatarmu kamar hka
- 2
Kisa oil kadan a pan kisa sliced minced ginger da garlic ki soya sama sama,ki zuba minced meat kisa spices, 2 seasoning cubes da dark soy sauce kita juyawa har yayi...
- 3
Kisa oil a pot dinki da ragowar sliced onions dinki,attaruhu guda daya da kika jajjagah ko kika yanka,peas da ragowar attaruhun guda biyu ki soya sama sama
- 4
Sannan kisa curry kadan da thyme da seasoning cubes dinki yadda zaeyi daedae, sannan ki zuba ragowar vegs dinki da spicy mincemeat ki juya sosae
- 5
Ki zuba grated carrots dinki! perboiled rice dinki ki juya sosae su hade sannan ki rage wutar ki barta ta turarah for 3mins ko 5mins hka...
- 6
Done with minced meat fried rice💃❤
- 7
Ki yanka cabbage dinki kanana ki wanke da vinegar sannan ki tsane ruwan a colender tasss,ki zubapowdered milk acikin cabbage din..
- 8
Kisa sugar da carrots da kika gogah da mayonnaise ki juya sosae su hade...and enjoy
- 9
Enjoy 😋😋😋😍
Similar Recipes
More Recipes
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

Dangerously Delicious Grilled Sandwiches 🔥
OnlyProven Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mango Fruity (Homemade Mango Drink)
Swati Ganguly Chatterjee
-

nunzdy
-

LT Cook
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Alkaline - Vegan Sausage Patties
eshivers
-

Alkaline - Avocado Salad Dressing
eshivers
-

eshivers
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Saudah Habu Ibrahim
-

Vanilla and chocolate cup cakes
maya's_cuisine
-

Princess Amrah
-

Belinda
-

Chef Bon Bon
-

Barack Oizamsi Apologun (Abjmom56)
-

Belinda
-

kareemah kaoje
-

Maryama's kitchen





























Comments (22)