Steps
- 1
Ki jiqa shinkafan tuwo 2 and half cups se ki dafa half din ki hada su,
- 2
Ki sa yeast din a ciki ki kai niqa in kinaso y tashi d sauri in bakya sauri kuma inkin dawosekisa,
- 3
Kisama kullunki albasa yankakiya da gishiri kadan d sugar d paking powder ki sa a gu me dumi ki barshi y tashi,
- 4
Inya tashi ki juya ki ddan sa ruwa kwabin kaman n pancake kar yayi ruwa kar yy kauri sosai, se ki dauko pan kisa mai 1 spoon kisa kullun ki rage wuta se ki rufe d murfi 1 minut ki bude xakigga yy saqa inyayi baa juyawa seki sa a kula ki kumma sa wani har ki gama,aci d miyan taushe ko stew ko asha d tea aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Durreshahwar Khan
-

Falgooni Mangrola
-

Christina
-

Grill-Master
-

Christina
-

Peanut Butter Chip Cheesecake Brownies
Crock Pot Girl 🤡
-

Jarrod Milstead
-

Toasted sandwich #myhubby'sfavourite
Abujamom'sYummiest 💜
-

mfno
-

Rakhee Rathi
-

Ayobami -

Hajiya Fulani
-

Haleema Waxeerie
-

Sandra Ogbeide -

Brenda Njemanze
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Geeta Rani Sharma
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7365957














Comments