Spaghetti with stew
It's very delicious
Steps
- 1
Dafarko na wanke tumatur dina da attarugu nayi blending din su
- 2
Then na soya onion dina da oil sai nasa fresh garlic aciki na soya tare
- 3
Da ya fara yin brown sai na saka tumatur dina da attarugu da nayi blending aciki sai na bari har ruwan ciki ya kare saina soya tumatur din
- 4
Sai na saka ruwa kadan aciki na kawo seasonings dina saka na saka nama.
- 5
Da ruwan ciki yakare saina sauke.
- 6
Sai na dafa spaghetti dina am done nayi garnishing da cucumber da tumatur.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cafeishq
-

Sarvat Hanif
-

Shobha Deshmukh
-

Ramaben Joshi
-

ZMA
-

Bianca Mwale
-

Christina
-

Grill-Master
-

Christina
-

Peanut Butter Chip Cheesecake Brownies
Crock Pot Girl 🤡
-

Jarrod Milstead
-

Sweet potato & Irish potato nugget
Maryamaminu665
-

Chef Gold
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Soumik Nawn
-

Chef Tripti Saxena
-

@Rahma Barde
-

Sallie
-

sonam
-

Ruchi Sharma
-

Anuradha
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7367513










Comments