Steps
- 1
Ki daura shinkafarki awuta ku perboiling nata, ki sauke ki tace ta ki wanke tas kinga kin cire mata starch. Ki ajiyeta gefe.
- 2
Ki dauko kayan miyanki ki wanke kiyi blanding dinsu, kisa atukunya ki soya in kayan miyar sun tsane ruwan jiki, sai ki dauko palm oil dinki kisa ki dauko kayan dandanonki kisa yanda kike bukatar su.
- 3
In yayi fryn kisa ruwa daidai yanda zai karasa maki Rice dinki,in ya tafasa ki dauko rice din ki zuba ki rage mata wuta tayi nuna mai kyau.
- 4
Bayan ta nuna sai ki dauko curry leaf dinki ki watsa akai.zakiji wani kamshi na tashi.
- 5
Dama kin gyare namanki kin ajiye agefe ki sa mashi kayan yaji da kayan dandanonki sai ki, diga oil saboda kamawa sai gasa shi.
- 6
Aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Purab_Paschim_ka_Pyaala(Mango_Gandhoraj_lemon_smoothie)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Moringa Masala Chaas (Moringa Spiced Buttermilk)
Krishna Dholakia
-

Drumstick Potato Poppy Seeds Curry (Bengali style Danta-Aloo Posto)
Amrita Chakroborty
-

Bina Anjaria
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Baked garlic parmesan potato wedges
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Easy Ravioli in a sausage, garlic, and wine sauce
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

My Grilling Spot
-

Bayou Cajun Mama
-

Pounded Yam and fresh fish soup
Sussan Philip kalu
-

Sankalan Dey
-

Joy Ugbai #abjmom
-

lydia Omo(Abujamom)
-

Bibhasini Patra
-

Akudo (Abujamom)
-

Rita Mehta ( Super chef )
-

Asthmeen
-

Rajosri Das
-

Nafisah Saidu








Comments